Saturday, 15 July 2017

Bahaushiya Musulma ta kammala karatu a wata jami'ar kasar ingila da digiri me matsayi na daya


Tauraruwar Daliban Arewa Na Ci Gaba Da Haskawa A Duniya

'Yar jihar Kano Fatima Iliyasu Ta Zama Sarauniya A Birtaniya Sakamakon Kammala Karatun Da Kwalin Digiri Mai Matsayin Darajar Farko (First Class) A Jami'ar Surrey (University Of Surrey) Fannin Civil Engineering. Jinjina Ga Sarauniya Fatima.


Rariya

No comments:

Post a Comment