Wednesday, 12 July 2017

Baki fentin Allah: Hoton wannan yaron yana wanka a rafi yaja hankali

Wani yaro kenan dake wanka a rafi akayi sa'a wani kwararren me daukar hoto ya daukeshi a daidai gaba, wannan hoton yaja hankulan mutane da dama a shafukan sada zumunta, inda wasu sukace ya tunomusu da lokacin da suke zuwa rafi wanka, wasu kuwa irin kalar fatar jikin yaron sukayi magana akanta yayin da suke cewa a cikin bakar fatama akwai wani abin birgewa duk da wasu sun kokarin su sauya kalar fatarsu auyi fari.

No comments:

Post a Comment