Tuesday, 25 July 2017

Birgewa: An kera mota ta farko dake amfani da wutar lantarki a Najeriya

Wannan motar me ban sha'awa an keratane a Najeriya, kuma tana amfani da wutar lantarki wajen tafiya ko kuma fetur/Gas, wani kamfanine me suna Quard Circle ya kera wannan motar, kuma ya nunata ne a wajen bajakolin matsakaita da kananan masana'antu da akeyi a garin Abuja. 

No comments:

Post a Comment