Saturday, 22 July 2017

Dan Aminu Saira na rera karatun Alkur'ani

Yaron shahararren me bayar da Umarni, Aminu Saira kenan a wanan hoton bidiyon yana karatun Alkur'ani, Allah ya karamai basira da Sauran yaran musulmi baki daya. Amin..

No comments:

Post a Comment