Thursday, 13 July 2017

Dan Najeriya dake ladanci a masallacin makka

Wani bawan Allah ladani kenan a masallacin harami dake birnin makka wanda rahotanni sukace dan Najeriyane, sunanshi Marwan Hausawee, munamai fatan Alheri da kuma samun karin daukaka.

No comments:

Post a Comment