Wednesday, 26 July 2017

Diyar Sarkin Kano, Amina Sanusi ta kammala karatun jami'a a kasar Ingila

Diyar sarkin Kano, Amina Saliha Sanusi ta kammala karatun jami'arta a wata jami'a dake kasar Ingila me suna Swansea, mahaifin nata, Muhammad Sanusi na II da 'yan uwanta sun halarci gurin bikin yayewa da akayi na makarnatar.
Muna taya Amina murna da fatan Allah ya sanyawa karatun nata albarka. Amin.

No comments:

Post a Comment