Wednesday, 12 July 2017

Hotunan diyar shugaban kasa, Zahara Buhari Indimi na kwanannan

Diyar shugaban kasa kuma mata a gurin Ahmed Indimi, Zahara Buhari kenan a wadannan hotunan nata da suka karade shafukan sada zumunta kowa yaje maganarsu.

Karin hoto.

No comments:

Post a Comment