Monday, 10 July 2017

"Dole inyi yanga tunda Allah na tare dani">>Dino Melaye

Dan majalisar dattijai wanda ake kokarin yiwa kiranye, Dino Melaye kenan a wannan hoton inda yace"Allah yana tare dani me zai hana inyi yanga"? Ansha dai yin magana akan irin yanda Dino yake gudanar da rayuwar takama, kawa da nuna isa, inda wasu ke ganin ya manyanta ya kamata ya barwa yara irin wannan.

No comments:

Post a Comment