Monday, 24 July 2017

Dubu goma ake sayar da rigar fim din Gwaska "tayi tsada"

Rigar shirin fim dinnan da jarumin fim din hausa kuma mawaki Adam. A Zango ya shirya, me suna Gwaska, ta fito kuma ana sayar da ita akan kudi naira dubu goma kamar yqnda shi Adamun ya sanar, saidai masoyanshi da dama sunyi korafi akan cewa kudin wannan rigar yayi tsada, koda baza'a rageba to ya kamata ayo ta masu karamin karfi yanda talakawa masoyanshi zasu samu damar siya.

No comments:

Post a Comment