Monday, 31 July 2017

Fim din Mansoor ya shiga cikin jerin finafinan Najeriya da za'ayi bajakolinsu a kasar Canada

Shirin fim din Mansoor na kamfanin FKD ne kadai fim din hausa daya samu shiga cikin jerin finafinan Najeriya da za'ayi bajakolinsu a kasar Canada, tun fitowar fim din mansoor ya samu karbuwa a gurin jama'a da dama, inda har daga kasashen waje an rika samun rahotannin cewa ana kallon shi, Babban jarumin fim din hausa, Ali Nuhu ne jagaban fim din Mansoor.

No comments:

Post a Comment