Wednesday, 19 July 2017

Ga kyau ga ilimi:Ta kammala karatu da Digiri me daraja ta daya daga wata jami'ar kasar Ingila

 Wata baiwar Allah kenan, 'yar Najeriya, Kyakkyawa , ga kuma kokarin karatu, Sunanta Maryam, ta kammala karatun digirinta da daraja ta daya(First Class) daga jami'ar Queen Mary dake kasar Ingila. Jami'ar ta karrama Maryam da lambar yabo saboda kwazon data nuna. Muna tayata Murna da fatan Allah ya sanyawa karatun albarka. Amin.

Karin  hotuna.
No comments:

Post a Comment