Tuesday, 11 July 2017

Gaisawar da Uwargida A'isha Buhari tayi da wannan mutumin ya jawo surutai

Uwar gidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta halacci taron tsarin iyali na ahekarar 2017 da aka gudanar a birnin landan, ta hadu da manyan shuwagabanni da dama inda a wannan hoton za'a iya ganinta tana gaisawa da daya daga cikinsu, wannan gaisawa da tayi dashi yasa wasu sunata sukarta cewa a matsayinta na musulma be kamata tana gaisawa da mazaba a idon Duniya irin wannan.

No comments:

Post a Comment