Sunday, 30 July 2017

General BMB ya zama jarumin jarumai na jihar Flato

Jarumin fim din hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya samu kyautar girmamawa, inda aka bashi jarumin jarumai na 'yan fim din jihar Flato, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukakaka. Amin.

No comments:

Post a Comment