Wednesday, 19 July 2017

Glo ya taya Sani Danja da Mansura murnar cika shekaru goma da yin aure

A satin daya gabata ne, Jarumin fim din hausa da turanci kuma mawaki Sani Musa Danja da matarshi wadda itama tsohuwar jarumar fim din hausa ce , Mansura Isa sukayi murnar cika shekaru goma da yin aure, Masoya da bokan aiki sun tayasu murna. Shafin yanar gizo na kamfanin sadarwa na GLO, wanda shi Sani Danjan Ambasadansune, ya taya wadannan ma'aurata murna.

Allah ya kara dankon Soyayya Mansura da Sani.

No comments:

Post a Comment