Saturday, 22 July 2017

Gwamnan jihar Kaduna, M. Nasiru El-Elrufai zaune a kasa yana alwala

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai kenan jiya a garin kagarko inda yayi sallar juma'a, ya samu kyakkyawar tarba daga jama'ar garin yanda akayita watsa labarin a shafukan sada zumunta da muhawara, haka kuma irin yanda gwamnan ya zauna kasa dirshan a wannn hoton yayi alwala yasa mutane sun yabeshi da cewa bashi da girman kai.

No comments:

Post a Comment