Saturday, 22 July 2017

Gwamnan Jihar Legas, Ambode akan layin zabe

Gwaman jihar Legas Akinwumi Ambode, kenan a kan layin tantancewa kamin a kada kuri'a a zaben kana nan hukumomi dake gudana a jihar, an yaba mishi akan wanan abu da yayi imda masu sharhi suka rika cewa wannan ya nuna bashi da girman kai kuma shi shugabane me son talakawa.

photo credit: premiumtimes

No comments:

Post a Comment