Monday, 17 July 2017

Gwamnan Kaduna, M. Nasiru El-Rufai tare da yaranshi a cikin jirgin kasa

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai kenan tare da yaranshi a cikin jirgin kasar dake zurga-zirga tsakanin Abuja da Kaduna, hotunan Gwamnan sun kayatar da mutane kuma ganin manyan mutane na amfani da jirgin kasar Kaduna zuwa Abuja, mutane da dama musamman wadanda basu taba yin tafiya cikin jirgin kasaba, suna sha'awar bin wannan jirgi domin suma suji yanda yake.

Karin hotuna.No comments:

Post a Comment