Monday, 10 July 2017

Hadiza Gabon takai Ziyara wani asibitin a Zamfara

Jarumar fim din hausa me tallafawa gajiyayyu, Hadiza gabon kenan a lokacin datakai ziyara wani asibiti dake Zamfara, da fatan Allah ya bata lada ya kuma karo mana irinta a cikin al'umma. Amin

No comments:

Post a Comment