Friday, 28 July 2017

Hanan ta sayi sabuwar mota

Jarumar fim din hausa kuma me shirya finafinai, Hanan ta sayi sabuwar mota, muna tayata murna da fatan Allah ya tsare. Amin.

No comments:

Post a Comment