Friday, 28 July 2017

Hoton Abba El-Mustafa tare da 'ya 'yanshi daya kayatar

Jarumin fim din hausa, Abba El-Mustafa tare da 'ya 'yanshi kenan a wannan hoton daya aikawa masoyanshi gaisuwar Juma'a ta shafinshi na sada zumunta da muhawara, hoton nasu yayi kyau.

No comments:

Post a Comment