Thursday, 20 July 2017

Hoton bidiyon dattijuwa tana rawa

Wannan hoton bidiyon wata dattijuwace tana rawa, bidiyon yaja hankulan mutane sosai inda wasu sukace ta bigesu, wasu kuwa Allah wadai sukayi da abinda tayi.

No comments:

Post a Comment