Sunday, 23 July 2017

Hoton bidiyon wasu 'yan mata suna rokon a musu aure

Wasu 'yan mata guda biyu kenan a wannan bidiyon da suke rokon dan Allah ai musu aure, aure sukeso,  koda a kwanakin baya an samu wata yarinya itama tayi irin wannan bidiyon tana rokon Dan Allah ai mata aure(idan baka karanta labarintaba danna nan), to ko wani sabon salon neman mijine ya fito haka?

No comments:

Post a Comment