Monday, 10 July 2017

Hoton masu nakasa a cikin jam'i suna sallah

Allah sarki kalli wannan bawan Allah dake fama da larurar shanyewar rabin jiki be yadda ya tsaya a gida yayi sallah ba yayi rokon a kawoshi masallaci domin ya samu yabi sahu, ya Allah ka bamu ikon yin ibada akan lokacin kuma yanda ta dace, ka hanamu kasala da lalaci wajen bautamaka. Amin

No comments:

Post a Comment