Sunday, 16 July 2017

Hoton shugaban kasa, Buhari na kwanan nan a kasar Ingila

Wannan hoton shugaban kasa, muhammadu Buharine wanda dan jarida me aiki da sashin hausa na muryar Amurka, Sale Shehu Ashaka ya saka a dandalinshi na facebook inda ya rubuta cewa"Hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari na farko kenan a tun bayan daya tafi kasar ingila neman magani kwanaki sittin da takwas kenan"

Allah ya karawa baba Buhari lafiya. Amin.

No comments:

Post a Comment