Tuesday, 18 July 2017

Hotuna daga gurin daukar shirin fim din Sabon Dan Tijara

A nan hotunan wani shirin fim ne me suna Sabon Dan Tijara wanda da alama Ali Nuhu ya fito sarkine a fim din, hotunan ahirin fim din sunyi farin jini gurin mutane. Ga wasu daga cikinsu.

Karin hotuna.
No comments:

Post a Comment