Wednesday, 19 July 2017

Hotunan Dino Melaye yana dariya sunja hankulan mutane

Sanatannan me abubuwan daukar hankali daya fito.daga jihar Kogi, wato Dino melaye ya saka wasu hotuna wanda yake dariya a shafinshi na sada zumunta, hotunan sunja hankulan mutane inda wasu suka rika cewa a shekarunshi da kuma matsayin da shugaban al'umma ba kwalliya da abu irin na wasan yara ya kamata ya rika nunawa mutane ba, kamata yayi ya rika nuna abubuwan cigaba daya kawowa al'ummarshi.Karin hotuna.


No comments:

Post a Comment