Thursday, 13 July 2017

Hotunan Diyar shugaban kasa, Halima Buhari

Diyar shugaban kasa, Halima Buhari kenan a wadannan hotunan nata da sukaja hankulan mutane, da yawan wadanda suka bayyana ra'ayoyinsu akan wannan hoto sunce da gani babu tambaya wannan diyar shugaba Buharice, dan sunyi kama sosai.

Karin hoto.

No comments:

Post a Comment