Thursday, 27 July 2017

Hotunan Hadiza Gabon da suka birge

Jarumar fim din hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da sukayi kyau, Hadiza bata cika damuwa da yin kwalliyar nan irin ta zamani ba da zakaga an yiwa fuka fenti da hoda kala-kala, amma duk da haka zaka ganta da kyawunta da asali, wanda Allah ya halicceta dashi.

karin hoto.

No comments:

Post a Comment