Monday, 31 July 2017

Hotunan Hanan da suka birge

Jarumar fim din hausa kuma me shirya shirin fim, Hanan kenan a wadannan hotunan nata da sukayi kyau, a satin daya gabatane dai Hanan ta sayi sabuwar mota, yanzu kuma gata a cikin farin ciki ta dauki hotuna masu daukar hankali, muna mata fatan alkairi.

Karin hotuna.


No comments:

Post a Comment