Monday, 10 July 2017

Hotunan kawayen alheri sun birge

Wadannan 'yan matan sun birge a hotunan nan da suka dauka. Da alama kawancesu yana tafiya yanda ya kamata domin kai da ganinsu kasan suna cikin farin ciki da juna da annashuwa.

Karin hotuna.


No comments:

Post a Comment