Thursday, 20 July 2017

Hotunan lodin kayan daya wuce kima

Wannan wani tsirin lodin kayane daya dauki hankulan mutane,  da yawa sunyi mamakin yanda keken ya jure irin wannan kaya haka masu nauyi, sannan kuma an yabawa mutumin saboda yanda ya jera itacen abin ya bayar da sha'awa duk da cewa akwai hadari, haka kuma idan aka lura da kyau za'aga cewa yanayin da aka jera itacen ya bayar da alama me kama da taswirar nahiyar afrika, wannan yasa wasu ke ganin kamar hoton ba da gaske bane, anyi wani siddabaru a jikinshi.
Wannan shima wani lodin kayanne me tattare da hadari.

No comments:

Post a Comment