Tuesday, 18 July 2017

Hotunan yanda Hafsat Idris tayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta

A Makon daya gabatane jarumar fim din hausa, Hafsat Idris(Barauniua) tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta wanda abokan aikinta da masoya suka tayata da murna, shafinnan na hutudole.com ya kawo muku labarin zagayowar ranar haihuwartata, a yanzu hotunan yanda bikin zagayowar ranar haihuwartatane ta saka a shafinta na IG.
Manyan jarumai, irinsu Ali Nuhu (Sarki ) da Adam A. Zango(Yarima) dadai sauransu sun halarci gurin bikin, kamar yanda za'a iya gani a wadannan hotunan. Munama Hafsat fatan Allah ya karo shekaru masu albarka. Amin

Karin hotuna.

No comments:

Post a Comment