Monday, 10 July 2017

INA SON DANA SOSAI

Wata baiwar Allah kenan a wannan hoton tare da danta inda take cewa tana nunamai tsabar soyayyane, saidai wasu sunce a matsayinta na musulma bata hakabane ya kamata ta nunawa danta soyayyaba, irin wannan zai iya gurbata tarbiyyar yaron domin mu ba turawabane.

No comments:

Post a Comment