Friday, 28 July 2017

"Ina son sake komawa kasar Jamus, a mayar dani">>Rahama Sadau

Jarumar fim din hausa da aka kora, Rahama Sadau na kewar birnin Berlin na kasar Jamus, inda katafaren kamfanin sufurin jiragen samarnan na KLM ya kaita yawan bude ido da kuma yi mishi talla kwanakin baya. Rahamar ta saka wannan hoton dake sama, wanda acan Berlin din ta daukeshi, a dandalinta na shafin zumunta da muhawara, sannan ta rubuta a kasan hoton cewa, a mayar da ita Berlin(tana son komawa).

No comments:

Post a Comment