Saturday, 22 July 2017

Irin yanda wadannan kananan yara ke sumbatar junansu zai baka mamaki

Wannan hoton bidiyon wasu yarane, 'yan kanana aka sasu suna sumbatar junansu Suna dariya, mutane da damadai sunyi Allah wadai da wannan abu, domin bata tarbiyyane a cikin kowace irin al'umma kuwa.

No comments:

Post a Comment