Wednesday, 12 July 2017

Jamila Nagudu na bukatar addu'arku:tana kwance babu lafiya

Jarumar fim din hausa, Jamila Umar Nagudu na bukatar addu'arku, takwance a gadon asibiti babu lafiya, munamata fatan Allah ya sauwake ya kuma sa kaffarane da dukkan 'yan uwa dake fama da kowace irin rashin lafiya. Amin

No comments:

Post a Comment