Monday, 31 July 2017

Kalli Abba El-Mustafa zaune a kayataccen falonshi

Jarumin fim din hausa, Abba El-Mustafa kenan hakimce a falanshi, hoton ya kayatar, kuma falon yana da kyau, amma irin yanda aka tsarashi kai kace wata fadar wani shugabace.

No comments:

Post a Comment