Monday, 24 July 2017

Kalli bidiyon Kirista a cikin sahun sallah rike da baibul

Wannan bidiyon na sama, wani mutum ne Nidal Aboud ya shiga cikin sahun salah a garin Jerusalem na kasar Isra'ila rike da baibul yana karantawa, a daidai lokacin da akayi ruku'un sallah shi kuma sai ya rikayin alama ta mabiya addinin Kiristanci, wannan hoton da kafar yada labarai ta CNN ta wallahafa ya dauki hankulan mutane.

No comments:

Post a Comment