Saturday, 22 July 2017

Kalli dandazon mutanen da suka taru a China don ganin Cristiano Ronaldo

Tauraron dan kwallon kafa,  Cristiano Ronaldo kenan a lokacin da yakai ziyara kasar Chaina birnin shanghai, hedikwatar kamfanin Nike, mutane masoya kwallon kafa da damane Suka taru domin ganawa da Ronaldo.

Karin hotuna.


No comments:

Post a Comment