Tuesday, 18 July 2017

Kalli kudin da aka biya Iman Sani Musa Danja a aikinta na farko

Jaruma diyar jarumai, Khadijatul Iman Sani Danja,kenan rike da kudin aikinta na farko data farayi aka biyata, mahafiyar Imam, Mansura Isace Ta saka wannan hoton nata a shafinta na sada zumunta inda tace anbiya iman din kudin aikinta na farko. Kudin dalolin Amurkane gasunan rike a hannunta. Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment