Sunday, 30 July 2017

Kalli motar sulken da aka kera a jihar Kebbi

Wannan wata motar sulkece da aka kerata a jihar Kebbi dake Arewacin Najeriya, mataimakin gwamnan jihar, Sama'ila Yombe Dabai ne ya hada gwiwa da wasu matasa masu hazaka da kwazo suka kera wannan mota, kuma rahotanni sunce akwai kananan motoci na yawo a gari da wadannan matasa suka kera, Wannan abin farin cikine da kuma alfahara ga mutanen Arewa dama Najeriya baki daya.

Karin hoto.

No comments:

Post a Comment