Wednesday, 26 July 2017

Kalli motar yakin da aka kerawa jagoran kafa kasar Biafra

Wannan motar yakice da wani dan jihar Imo ya kerawa jagoran shirin kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu, yace motar ya keratane musamman saboda Nnamdi Kanu din sannan ya kaimai ita kyauta, kuma ya amsa cikin farin ciki.

karin hoto

No comments:

Post a Comment