Thursday, 27 July 2017

Kalli motocin sulken da wani kamfanin Najeriya ke kerawa

Wadannan hotunan motocin yakine da wani kamfanin Najeriya me suna Proforce yake kerawa, kamfanin yana kerawa ma'aikatun gwamnati motocin sulke, haka kuma ba anan gida Najeriya kadai ya tsayaba, yana kerawa wasu kasashen Afrika motocin sulke, kai harma da majalisar dinkin Duniya. Wannan abin alfaharine.

Karin hotuna.Ba motocin sulke kawai kamfanin proforce ke kerawaba, har dama kana nan jiragen ruwa.

No comments:

Post a Comment