Wednesday, 19 July 2017

Kalli rigar Annabi Muhammadu (S.A.W)

Rahotanni sunce wannan rigar ma'aikin Allah, fiyayyen Halittace, Annabi Muhamad(S.A.W), da wasu kwararru ke nazarinta a can Birnin Istanbul na kasar Turkiyya lokacin azumin watan Ranadana. Ya Allah ka sadamu da Annabinka ranar kiyama, kasa muna cikin cetonshi. Amin.

No comments:

Post a Comment