Friday, 28 July 2017

Kalli sakon barka da Juma'a na Adam A.Zango ga masoyanshi

Wannan hoton jarumin fim din hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan inda yayi amfani da wani salo na rike kur'ani sannan aka kawata hoton, yayi amfani dashi wajan yiwa masoyanshi barka da Juma'a.

No comments:

Post a Comment