Sunday, 30 July 2017

Kalli yanda aka hoton Rahama Sadau da Rihanna

Wannan wani hoton jarumar fim din hausa da aka korace, Rahama Sadau da aka mai kwaskwarima aka hadashi da hoton tauraruwar mawakiyar kasar Amurka, Rihanna, duk da cewa hoton bada gaske bane, amma ya birge masoyan Rahama.

No comments:

Post a Comment