Friday, 21 July 2017

Kalli yanda mutuminnan yayi sutura da ledojin madarar Milo


Yanda wannan mutumin yake tallar madarar Milo yaja hankulan mutane, Yayi riga, hula abin hannu da ledojin madarar.

No comments:

Post a Comment