Tuesday, 18 July 2017

Kalli yanda wadannan bayin Allahn ke addu'a cikin ruwa a masallacin harami

Hotunan wasu bayin Allah kenan dake addu'a a cikin ruwan sama a masallacin harami dake Makka, muna musu fatan Allah ya amsa wannan addu'o'i nasu da namu baki daya . Amin.

Karin hoto.

No comments:

Post a Comment