Saturday, 22 July 2017

Kalli yanda wata maata tayiwa karenta kwalliya

Lallai gaskiyane da hausawa sukace kowa da irin kiwan daya amsheshi, wannan baiwar Allahn zama tayi ta dandasawa karenta kwalliya harda irin gyaran girarnan na mata.

No comments:

Post a Comment