Tuesday, 25 July 2017

Kalli yanda ya hada hotonshi dana Cristiano Ronaldo

Wannan hoton tauraron dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldone da wani ya dauka yamai kwaskwarima, ya saka hotonshi a ciki yanda idan ka kalla, zakaga kamar da gaske sun dauki hoton tare da Ronaldone, wannan hoton yaja hankulan mutane sosai, da dama sunce soyayyace tasa yayi haka, kuma suna fatan watarana Robaldo zaiga wannan hoton.

No comments:

Post a Comment